Mujarrabi
Available on compatible , the free NOOK App, and in My Digital Library
NOOK App
Download NOOK app
NOOK Devices
NOOK eReaders
- NOOK GlowLight 4 Plus
- NOOK GlowLight 4e
- NOOK GlowLight 4
- NOOK GlowLight Plus 7.8"
- NOOK GlowLight 3
- NOOK GlowLight Plus 6"
NOOK Tablets
- NOOK 9" Lenovo Tablet
- NOOK 10" HD Lenovo Tablet
- NOOK Tablet 7" & 10.1"
- NOOK by Samsung Galaxy Tab 7.0 [Tab A and Tab 4]
- NOOK by Samsung [Tab 4 10.1, S2 & E]
Free NOOK Reading Apps
- NOOK for iOS
- NOOK for Android
BN.com website
Go to your Digital Library in My Account
A yayin tabbatad da cikan burin nasu, bayan sunyi auren sai Allah ya yalwata dayansu da haihuwar da namiji, dayan kuwa ya jarabce ta da rashin haihuwa.
Hankalinta yayi matukar tashi a game da wannan jarabawar da Allah yayi mata, badon komai ba sai don yadda take da burin samun haihuwar ‘ya mace da kuma yadda take fuskantar barazanar kishiya daga mijinta da kuma surikarta. Mafi yawancin lokaci idan zance ya hadasu, surikar nata take musguna mata da munanan kakalai irin su "guzuma babu haihuwa...



